Ƙanin Gwamnan jihar Neja ya auri ýar Atiku Abubakar

An sha bikin auren yar Atiku Abubakar, Rukaiya da yaron tsohon gwamnan jihar Kano na mulkin soja Kanal Sani Bello, Aminu Sani Bello wanda Ƙani ne ga gwamnan jihar Neja a ranar 19 ga watan Nuwamba.

Ƙanin Gwamnan jihar Neja ya auri ýar Atiku Abubakar

An gudanar da taron bikin a dakin taro na jami’ar Amurka ta Najeriya dake Yola, taron kuma ya samu halartan manya manyan mutane ciki har da tsohon shugaban kasa Abdulsalam Abubakar, Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Tambuwal da sauransu.

KU KARANTA:Atiku ya taka rawar ‘Dab’

Ga dai hotunan bikin nan.

&feature=youtu.be

Asali: Legit.ng

Online view pixel